Tallafi da samur damar gogewa a aiki
Shin kana neman dama don ka kara gogewa da kwarewa sannan kuma ka da fadada ilimin sanin makaman aikin?
Shin kana son ka yakice kanka daga aikin dauko labarai na yau da kullum kamar yadda ka saba, ka samu damar kirkiro wa kanka wani sabon abu na ci gaba da ban mai ma’ana?
Ga dama ta samu, ka bi sanannun hanyoyin samun dama na tallafi da gogewa daga kwararru da aka samar. Akwai gajerun dama da wadanda suke na tsawon lokaci ne ga ma’aikata da kuma ‘yan jarida masu zaman kansu.
Ka tabbata ka bi bayanan daki-daki domin samun wanda yayi daidai da abinda kake nema sannan a san lokacin da za a rufe karbar neman dacewa da wadannan dama.
- Tallafi kudi na Korona wato COVID-19
- Gurbin samun damar gogewa a aiki na yau da kullum
- Gurbin samun damar gogewa a aiki na kasashen duniya
- Gurbin samun damar gogewa a aiki na musamman
- Tallafin kudi don dauko labarai
- Tallafin kudi don yin labarai masu zurfi
- Wasu hanyoyin samun tallafin kudi
Our Partners














Previous
Next