Samo kudi : Ababen karantawa masu mahimmanci
29 ga watan Agusta 2018
Tara kudi dan ginawa ko Inganta kungiyoyi masu zaman kansu wadanda ke bincike a aikin jarida kalubale ne. Kudaden tallafi da gudunmawa daga kungiyoyi da masu zaman kansu da ke bayarwa kafa daya ke nan na samun kudaden. Ga wadansu shawarwari daga kwararru:
Takardar shawarwari: Abubuwan karantawa dan gudanar da bincike kan hanyoyin tara kudade. Daga Bridget Gallagher a wata gabatarwar da ta yi a taron GIJN na shekarar 2019
Salon samun kudi dan aikin jarida dake tashe yanzu
Prospecting and Cultivation: A Fundraising Primer
Hanyoyin gabatar da bukata cikin rubutu: darussa da shawarwari
Kirkira don Daukar nauyin Aikin Jarida
Hanyoyi bakwai da kungiyoyi kanana da matsakaita ke takaita yadda suke samo kudade
Sirrin da ke tattare da samun kudi : Babbar manufa mai bukatar jajircewa
Hanyoyi takwas (8) na kara yawan kudaden da ake bayarwa da Gift Ladders
Shawarwari kan samo kudi from GIJC 2013 Conference
kuna Iya samun Karin bayanan da za ku karanta dangane hanyoyin samun kudi dan bincike a aikin jarida a nan.
– Hadaddiyar Kungiyar Masu Bincike a Aikin Jarida daga kasashen duniya ce ta fara wallafa wannan labarin nan