Rarrabawa, Tallatawa da aikin jarida na sa kai

Aiki mai wuyan gasken da ke tattare da bincike mai zurfi a aikin jarida kan kasance abun takaici bisa dalilai da dama. Wadannan rubuce-rubucen sun mayar da hankali ne a kan kalubale da dama wadanda masu aikin jarida dan son ran su da kungiyoyin yada labaran da suke rubutawa kuma suke raba sakamakon bincike mai zurfin da suka yi ke fuskanta. Haka nan kuma kuna iya duba sauran rubuce-rubucen da ke da alaka da wannan wadanda suka hada da ma’amala da masu sauraro da kuma kwatanta tasirin da ayyukan ke yi a kan jama’a. Ana iya samun wannan a GIJN Sustainability Resource Centre.

English Version