Proposal Writing: Tutorials and Tips

Hanyoyin gabatar da bukata cikin rubutu: darussa da shawarwari

Cibiyar samo kudi na gidauniyar na da darussa wadanda za’a iya samu a kan yanar gizo-gizo. Darussan na gabatar da shika-shikan rubuta wasikar neman kudi da kasafin kudi wadanda za’a iya samu a harsuna biyu, turanci da spanianci kamar haka: 

Sashen tarihi da bayanann samun kudi  Shi ma ya na dauke da darussa daban-daban da makaman koyon aiki da darussa na yanar gizo-gizo, da irin batutuwan da ya kamata a yi la’akari da su wajen rubuta wasikun neman kudi, bincike da ma samun kudin — yawancin bayanan da suke bayarwa kyauta ne ko da shi ke akwai wadanda kan bukaci da a biya.

Inside Philanthropy wannan shafin ma na da bayanai daban-daban masu mahimmanci, har da bayana wadanda ke bayar da kudi a rubucre-rubuce wadanda za su iya taimakawa kamar wannan, Ku kaucewa yin irin wadannan kura-kuren wajen neman kudaden tallafi.

Shawarwari 15 dangane da yadda ya kamata a shirya farfosar neman kudi dan shirin da ya shafi aikin jarida taswirar shawarwari daga John S. Knight Journalism Fellowships da ke Stanford.

Hanyoyi tara na inganta yadda ake rubuta takardun neman tallafin aikin jarida daga hadakar kungiyoyin ‘yan jarida na kasa da kasa (Hausa translation here)

 

– Hadaddiyar Kungiyar Masu Bincike a Aikin Jarida daga kasashen duniya ce ta fara wallafa wannan labari nan