Kariya da Tsaro
Kididdigar ba su da dadin ji ko kyau: Sama da ‘Yan jarida 1400 ne aka kashe tun daga 1992, sannan da wasu dubbai da aka ciwa zarafi da muzguna musu. Sai dai kuma ayyukan sadarwa da aikin yada labarai da muke yi bai taba zama cikin hadari irin a wannan lokaci da muke ciki ba. Ga wasu matakan kare kai daga GIJN da abokanmu domin samun kariya da tsaro daga hadari da za a iya cin karo da shi gaba-da-gaba da wadanda za a iya afka wa ta hanyar mu’amula a yanar gizo. A cikin sa akwai hanyoyin da za abi domin sanin fitattun kamfanonin yada labarai da suka shahara a duniya da kungiyoyin kariya.
- Tsaro da Kariya: Hanyoyin da za a bi da kungiyoyi
- Bayanai kan dauko labaran zanga-zanga
- Kare kai daga hare-hare a yanar gizo da fasahar zamani
- Tsaro daga yanar gizo da fasahar zamani
Our Partners














Previous
Next