Kariya a fanin Shari’a da Agajin gaggawa
Wane ne ke kare hakkin ‘yan jarida? Wane ne zai taimaka musu sadda matsaloli suka taso? A nan za ku sami shawarwari daga kungiyoyin da suka riga suka goge wajen taimakwa ‘yan jarida da lauyoyi da shawara a fanin shari’a da kuma kungiyoyin da ke bayar da agajin gaggawa ga ‘yan jarida a lokacin da rayuwarsu ke cikin hatsari
Our Partners














Previous
Next