
Hausa articles from the Global Investigative Journalism Network
- All
- hausa
- Investigations
Fadada amfani da Soshiyal Mediya a Dakunan Labarai: Jagora kan rarrabawa da ma’amala da masu sauraro
Idan kuna karanta wannan akwai yiwuwar cewa kun riga kun fahimci mahimmancin masu sauraronku ko karanta labaranku. Mai yiwuwa ba ku bukata na in fada mu ku cewa fahimtar masu …
Shawarwari: Aikin jarida na sa-kai Lokacin COVID 19
Kasancewa dan jarida mai zaman kai wanda ke aikin bincike mai zurfi babban kalubale ne kusan ko da yaushe, kuma kalubalen ya karu bayan zuwan COVID-19. Kama daga kula da …
Shawarwari: Aikin jarida na sa-kai Lokacin COVID 19 Read More »
Samun Tallafi dan Shirye-shiryen da ke Bukatar Bincike mai Zurfi
Akwai tallafi dan rahotanni daga wurare da dama. Wasu sukan bayar da tallafi ga kusan kowani irin batu wasu ko suna da abin da su ke tallafawa. Mu a nan …
Samun Tallafi dan Shirye-shiryen da ke Bukatar Bincike mai Zurfi Read More »
Kulla yarjejeniya
Kulla yarjejeniya ma bincike mai zurfi a aikin jarida zai yi la’akari da abubuwa da dama wadanda ba su da mahimmanci a misali labarin maguna Akwai mahimman abubuwan da kowani …
Media Liability Insurance
Ya kamata Freelancers masu aikin bincike mai zurfi su dauki inshora dan kare kan su daga zuwa kotu bisa zarge-zarge, wadanda za su iya hadawa da zagin wani, amfani da …
Freelancing: Kariya da Tsaro ga ‘Yan Jarida
Freelancers yawanci sai dais u yi ta kansu idan ya zo batun tsaro. Tsaron kan su da ma na kayayyakin aikinsu musamman na dijital, amma akwai bayanai da dama da …
Freelancing: Wuraren kai tayin labarai
Babu wasu wuraren da aka ware wa ‘yan jarida masu bincike mai zurfi su je su sayar da labaransu amma akwai wadansu shafuka da ke da amfani wajen tallafawa da …
Rarrabawa, Tallatawa da aikin jarida na sa kai
Aiki mai wuyan gasken da ke tattare da bincike mai zurfi a aikin jarida kan kasance abun takaici bisa dalilai da dama. Wadannan rubuce-rubucen sun mayar da hankali ne a …
Freelancing: Dandalolin da ke samarwa marubuta da kudi
Ana ganin karuwa a yawan shafukan da ke taimakon marubuta suna samun kudi a yayin da suka wallafa labaransu da kan su. Wajibi ne ku yi bincike dan tantance ko …
Freelancing: Dandalolin da ke samarwa marubuta da kudi Read More »
Bincike Mai Zurfi a aikin Jarida: Yadda ake gabatar da tayin labarai
Image: Pexels Tayin rahotannin da babu tabbas ko kuma suna dauke da batutuwa masu sarkakiya sun fi wahala saboda suna bukatar yarda tsakanin bangarorin biyu. Bugu da kari, kudin da …
Bincike Mai Zurfi a aikin Jarida: Yadda ake gabatar da tayin labarai Read More »
Membership of GIJN
Kasancewa memba a GIJN GIJN kungiya ce mai zaman kanta da ke tallafwa masu bincike a aikin jarida a duk fadin duniya. Tun kafuwar kungiyar a shekarar 2003, GIJN ta …