Dorewar kafofin yada labarai masu zaman kansu
Ga mafi yawan sabbin kafafen yada labarai masu zaman kansu, kwakwarar dabara mai dorewa ta samun kudi ce kadai za ta ba su tabbacin cigaba da aikin da zai wuce shekaru biyu. Ga dai wadannsu daga cikin darussan da abokan aikin mu a kasashen duniya suka rubuta dangane da hanyoyin samun kudaden shiga, yanayin zama mamba, da gudanar da taruka, da hanyoyin samun kudi da sauran su.
- Dorewar hanyoyin samun kudin tafiyar da kafafen yada labarai masu zaman kansu : Gabatarwa
- Kimantawa – Mahimman abubuwan karantawa
- Kimantawa – karin abubuwan karantawa
- Dorewa – Misalai
- Tara kudi: Mahimman Abubuwan da suka dace a karanta
- Tara Kudi: Karin abubuwan karantawa
- Jan hankalin masu sauraro da samun kudaden shiga: Mahimman karatu
- Jan hankalin masu sauraro da samun kudaden shiga: karin karatu
- Jan hankalin masu sauraro da samun kudaden shiga: Misalai
- Jan hankalin masu sauraro da samun kudaden shiga: Wasikun labarai
- Jan hankalin masu sauraro da samun kudaden shiga: Taruka
- Kudaden shiga daga hada-hadar kasuwanni: mahimman batutuwan karantawa
- Samun kudaden shiga daga hada-hadar kasuwanci: Karin Karatu
- Samun kudaden shiga daga hada-hadar kasuwanci: Talla
- Samun kudaden shiga daga hada-hadar kasuwanci: Biyan kudi
- Samun gudunmawa daga jama’a: Mahimman karatu
- Samun gudunmawa daga jama’a: Misalai
- Batutuwa na musamman: Shirye-shiryen saurare
- Batutuwa na musamman: Biya kadan-kadan
- Batutuwa na musamman: Kungiyoyin labarai na dafa wa juna
- Shawarwari ga masu bayar da tallafin kudi
Our Partners














Previous
Next